Thursday, 30 November 2017

Kalli wani Video da ake azabtar da bakaken fata a kasar libya, Ko suma a sauaran kasashe haka akema yan kasarsu?


Kalli abun tausayi yadda ake kama bakaken fata a libya ana azabtar dasu
Download here
⇓ ⇓ ⇓ ⇓ ⇓ ⇓

Wa'azi Daga london da kabiru gombe da kuma Bala lau da sauran manyan malamai suka gabatar

Shek kabiru gombe kenan yayinda suke je yada da'awa kasar london,

Domin ganin wannan video danna koren rubutun dake kasa dan dorashi cikin wayarka.

Danna koren rubutun dake kasa domin saukarwa.⇓ ⇓ ⇓ ⇓ ⇓ ⇓

Wednesday, 29 November 2017

Yadda wasu ke wanka a yankari game reserve cikin ruwan da ko allura tafada kana iya ganota


Dajin Yankari game reserve yana dauke da abubuwa na burge da ban al'ajabi wannan videon wani ruwane da wasu suke wanka a ciki wanda ko allura ce tafada ruwan kana iya ganinta.

Danna koren rubutun da yake kasa domin saukar da wannan videon cikin wayarka.

⇓ ⇓ ⇓ ⇓ ⇓ ⇓

Sunday, 26 November 2017

Yar uwa ga marigayi Tayi cikakken bayanibayani gameda mutuwar dan uwanta da ake zargin maryam sanda


Maryam sanda wacce ake zargi da kashe majinta, Gaba daya kasar nan ta dauka ta ko ina amma ba wanda yasan takamai mai menene gaskiyar lamarin.

Sai dai wata yar uwa ga marigayin tayi bayanin yadda abun yakasance cikin audio..

Danna koren rubutun dake kasa domin daukowa kaji Cikin wayarka⇓ ⇓ ⇓ ⇓ ⇓ ⇓

Saturday, 25 November 2017

Video: Rahama sadau Tayi Video mai muni gaske kamar ba yar musulmai ba


Shaharariyar yar wasan hausa wato wato rahama sadau wacce yanzu tauraruwar ta ke kara haskawa a fina finan film din kudanci kasar nan tayi wani abu da baidace ba a wani shirinta na nollywood.

 
Danna alamar koron rubutun dake chan kasa  domin dorawanna video cikin wayarku.


⇓ ⇓ ⇓ ⇓ ⇓ ⇓

Friday, 24 November 2017

Al'ajabi Cikin Video Yadda rakumi ke haihuwa

VIDEO: Yadda rakumi yake haihuwa..⇓ ⇓ ⇓ ⇓ ⇓ ⇓

Daga kotu: Videon Shara'ar Maryam sanda Yadda takasance.


Danna alamar koren rubutun dake kasa domin dauko wannan video.

Danna koren rubutun dake kasa


⇓ ⇓ ⇓ ⇓ ⇓ ⇓

Monday, 20 November 2017

N power Shortlist 2017/18 check your here in simple steps


The N-Power Programme has selected over 200,000 people for the first phase of the social investment programme.


The list of names and de tails of those who have been selected are now ava ilable on the NPower website.

How To check your name follow the steps below;


Step 1
1. Visit Npower Portal
2. Enter your registered Phone number
3. Then click the check button to check your name.


Step 2
1. For quick search, follow the steps below to check if you are among
2. Enter your phone number
3. Search for your name fast in list of Npower Shortlisted candidates 2017

⇓ ⇓ ⇓ ⇓ ⇓ ⇓


N Power N power duba sunan ka cikin sauki anan Ko kasance daga cikin Wanda suka samu N power
MUNA MUKU FATAN SAMU CIKIN NASARA..

Domin duba sunanka ko kashiga jerin wanda suka samu N power Bi wadanan matakan:

Ziyarci shafin N power.

Zakaga gunda aksa check your pre selection status sai kadanna wajen.

Zagaka alamar search kamar na wannan hoton sai kadanna


Bayan kadanna zai nuna maka wajen dazaka sa number waya ko kasa sunan ka ko email naka ko Bvn number ka sai kazabi daya a cikinsu kasa kasa  bayan kasa sai kadanna ok.

In sunanka yafito sai ka gode ma Allah domin kasamu N power a take zakaji text zuwa number ka ko zuwa email naka.

Sai kajira 27 a cikin wanan da muke har zuwa  8 Ga watan December domin tantanceka a karamar hukumar ka.


Danna koren rubutun da ke kasa domin shiga kaduba.

Ko Kuma kadanna koren rubutun dae kasa ka ajiye mana number ka muduba ma musanar dakai..

Kar kumanta kudanna koren rubutun dake kasa..


⇓ ⇓ ⇓ ⇓ ⇓ ⇓

Monday, 13 November 2017

Video: Rahama sadau ta rungumi wani tare da kiss kamar ba musulma ba

Danna koren rubutun dake Kasa domin dauko wannan video
⇓ ⇓ ⇓ ⇓ ⇓ ⇓