Shafin hausa7 shafine da aka gina domin masu jin yaran hausa domin kawo  musu labarai, koyar da zaman lafiya da hada kan al,umma bugu da kari koyar da zamantakewa da koyar da darusa na ilimi masu amfani a cikin harshen hausa.

Hausa7 suna gudanar da aikin su cikin tsafta batare da cin zarafi ko musguna ma waniba, muna bin tsari domin tantance labarai ko kuma tantace dukkan abunda zamu sanya a wannan shafi dan gudun cin mutunci ko batanci ga wani.

Hausa7 muna marhaban ga duk wani maziyarci wanan shafi, kuma muna bukatar shawarwarinku hadi da kokenki a wajen da kukaga munyi ba daidai ba, domin kawar da duk wani abunda bai dace ba.

Ku kasance da Hausa7.

0 comments:

Post a Comment

 
Top