Saturday, 7 October 2017

Amurka ta amince ma sayarwa saudia garkuwar makamin Nuclear don inganta tsaron kasarHukumar tsaron Amurka ta amince da sayarwa Saudiyya garkuwan makaman nukiliya domin inganta tsaron yankin.


Hukumar tsaron Amurka ta amince da sayarwa Saudiyya garkuwan makaman nukiliya domin inganta tsaron yankin.

Hukumar ta bayyana cewa kasar Iran na kara zama kalubale a yakin, a dalilin hakan ne ta amince da a sayarwa Saudiyya da garkuwan makaman nukiliya, da linzamai don kare kanta da kuma kara tsaro a yankin.

Zata dai sayarwa Saudiyya da garkuwa kirar 44 Terminal High Altitude Area Defense (THAAD) da kuma linzamai 360 har na dalla biliyan 15.


EmoticonEmoticon