Tuesday, 10 October 2017

Yadda Zakai chaji da coca cola


MUTANE DA YAWA SUNA TUNANIN ANYA KUWA WANNAN ABU MAI YUWANE?

Tabbas abune dake yiwuwa domin shi ilimin technology yawa gareshi kuma indai kana yawan research to kuwa zakayi karo da ilimi daban daban.

GA YADDA ZAKAYI.

 Yadda zaka hada shine, kasami coca cola kajuye acikin cup na rubber
( banda na karfe), saikaje wajen masu chargin batir din mashin a
workshop dinsu kenan, kace kanaso subaka electrode na batir guda biyu na batirin dayayi comdem, idan suka baka zakagansu guda biyu .

saika sakasu a cup din, amma karka
bari karfen yahadu da dan uwansa,
sai kanemi meter.

 kana saka meter insha Allahu zakaga ta harba da wuta alaman cewa akwai voltage da current acikin wannan ruwan coca cola.

KO MEYASA ZAI IYA CHARGING
WAYA?

Saboda wutan dayake samarwa direct current ne.
su kuma waya tana amfani da direct current ne
kaga kenan mezata jira abin nema
yasamu.

Amma wutan bamai karfi ne har can
can ba. Karka dauka zaka kalli tv ko
amfani da fanka koyin wuta.


EmoticonEmoticon