Saturday, 7 October 2017

Wani christan ya karbi addininin musulunci Karkashin jagoran sayeed zakzaky a garin kano

Tags
KIRISTA YA AMSHI MUSULUNCI A KANO


Wakilin 'yan uwa na Kano Karkashin Jagorancin Sayyeed Zakzaky (H) Dakta Sanusi Abdul'kadir Koki na gaisawa da wani Matashin Kirista jim-kadan da kar'bar Addinin Musulunci da Kiristan yayi a hannunsa a lokacin gudanar da 'Free Khuduba' a Masallacin Fagge a jiya Juma'a.

Ku kasance da hausa7.tk


EmoticonEmoticon