MUNA MUKU FATAN SAMU CIKIN NASARA..

Domin duba sunanka ko kashiga jerin wanda suka samu N power Bi wadanan matakan:

Ziyarci shafin N power.

Zakaga gunda aksa check your pre selection status sai kadanna wajen.

Zagaka alamar search kamar na wannan hoton sai kadanna


Bayan kadanna zai nuna maka wajen dazaka sa number waya ko kasa sunan ka ko email naka ko Bvn number ka sai kazabi daya a cikinsu kasa kasa  bayan kasa sai kadanna ok.

In sunanka yafito sai ka gode ma Allah domin kasamu N power a take zakaji text zuwa number ka ko zuwa email naka.

Sai kajira 27 a cikin wanan da muke har zuwa  8 Ga watan December domin tantanceka a karamar hukumar ka.


Danna koren rubutun da ke kasa domin shiga kaduba.

Ko Kuma kadanna koren rubutun dae kasa ka ajiye mana number ka muduba ma musanar dakai..

Kar kumanta kudanna koren rubutun dake kasa..


⇓ ⇓ ⇓ ⇓ ⇓ ⇓

Post a Comment

 
Top