SHIN KO KUNSAN CEWA LEMON TSAMI SHIMA YANA IYA CHARGING WAYA?
Wallahi bawai maganar wasa nakeba.

wutan da akesamu ajikin lemon tsami ya dan fi wanda akesamu ajikin albasa.
domin shi albasa kowani guda daya yana samar da 0.5 voltage ne.
amma shi lemon tsami yana bayar da kusan 0.7 voltage ne.

lemon tsami guda hudu suna samar da wajen 3.8 voltage ne yadanganta da girman lemon ne. kunga kenan lemo guda takwas zasu samar da wajen 7.3 voltage ne kunga kenan wutan ma yaso yafi wanda ita wayar salula ke bukata wajen charging batir dinta.

domin shima lemo yana kunshe da sinadarin citric acid wanda ke zama electric charge when you put a cupper wire and nail in side a lemon
.
wanda sukayi chemistry zasu zam shaida gareni domin sunsan citric acid . kuma sunsan cewa organic acid ne shi citric

idan kaduba wannan hoto zakuga anjera lemon tsami an gwadasu da voltmeter sannan zakuga alamar tanuna karfin wutan a rubuce ajikin screen din mitar.

Domin kallon tabbaci da yadda zaka hada danna koren rubutun dake kasa dan dauko video.


⇓ ⇓ ⇓ ⇓ ⇓ ⇓

Post a Comment

 
Top